Features Wasikar Masoya Hausa Love mesg
Angina wannan Application ne domin masoya musamman na kasar Hausa.Domin ita Soyayya Gaskiya Ce, Amma marasa Gaskiya kan shigeta har su batata, Soyayya da gaskiya da kuma koyon yadda ake tsara mata a soyayyawannan sabuwar manhaja tamu mai suna soyayya da tsara mata; mun hada ta ne domin maza da kuma mata wadda suke sabbi a soyayya ko wayanda zasu fara soyayya, ta yadda zasu koyi irin kalamai da kuma dabiun mata da maza wadda kowa yakeso da wanda basa so.
Kuma wanna manhaja ta dauko wassu sabbin zafafan kalaman soyayya wayanda suke jawo hankalin mace ko hankalin namiji yaji ya kamu ko ta kamo da soyya cikin hikima da ilimi duk a cikin wannan manhaja tamu.
Ga Kadan daga cikin abunda wannna Application din yakunsa 1-Kalaman Soyayya2-yadda aKe soyayya 3-yadda ake sace zuciyar Budurwa4-yadda ake burge budurwa5-zauren koyarda soyayya6-zafafan kalaman soyayya masu kwantarda hankalin masoya.* soyayya da shakuwa* kalaman soyayya masu dadi* yadda ake soyayya* rayuwar aure da soyayya* soyayya da amana * soyayya* Soyayya* littafan soyayya* soyayya da tausayi * hakkin miji akan matarsa* matar aure, matar sunnan* soyayya zalla * soyayya da kishi* hausa* soyayyar hausawa* aure, auren hausawa* soyayya da aure * kalaman Sace Zuciyar mata* soyayya da rikon amanaKU BIYOMU A CIKIN WANNAN APPLICATION..
Secure & Private
Your data is protected with industry-leading security protocols.
24/7 Support
Our dedicated support team is always ready to help you.
Personalization
Customize the app to match your preferences and workflow.
See the Wasikar Masoya Hausa Love mesg in Action
Get the App Today
Available for Android 8.0 and above